Labarai4 weeks ago
Shugaban Karamar Hukumar Zaria Ya Kammala Tantance Ɗalibai Don Tallafin Karatu
An gudanar da tantancewar ɗaliban da suka nemi tallafin karatu na shugaban karamar hukumar Zaria, Engr. Jamil Ahmad Muhammad Jaga, jiya Lahadi a sakatariyar karamar hukumar...