Kungiyar malaman jami’a ta ASUU reshen Jami’ar Kaduna (KASU) ta dakatar da yajin aikin da ta fara tun ranar 24 ga Afrilu, 2025. A wata takarda...
Kungiyar malaman jami’oi ASUU reshen Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ta bayyana cewa sanarwar da shugaban jami’ar, Farfesa Abdullahi Musa, ya yi kan dakatar da yajin aikin...