Kwamishinan Tsaro na Cikin Gida da Harkokin Gida na Jihar Kaduna, Sir James A. Kanyip KSM; PhD, ya karɓi bakuncin Shugaban Kungiyar Masu Adaidaita Sahu ta...
A yau, Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna ta gudanar da taron gudanar da ayyuka na yau da kullum, wanda Kwamishiniyar Lafiya, Hajiya Umma K. Ahmed, ta...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe, ta wakilci Gwamna, Mai Girma Sanata (Dr.) Uba Sani, a matsayin Bako na Musamman a wajen bude horo...
Gwamnan Jihar Kaduna, Mai Girma Sanata (Dr) Uba Sani, ya naɗa Mai Martaba Sarkin Kauru, Alhaji Ya’u Shehu Usman, a matsayin Amirul Hajj kuma jagoran tawagar...
Gwamna Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya karɓi baƙuncin Jakadan Amurka a Najeriya Mai Girma Mr. Richard M. Mills Jr, a gidan gwamnati dake Kaduna. A...
…Kungiyar Ma’aikatan Wutar Lantarki Ta Ba da Wa’adin Kwana Bakwai An shiga wani sabon rikici a bangaren wutar lantarki a Kaduna, yayin da Kungiyar Ma’aikatan Wutar...
Kwamishinan illimi na jahar Kaduna, Farfesa Muhammad Sani Bello ya bayana yajin aikin Kungiyar malaman jami’a reshen jihar Kaduna ASUU-KASU a matsayin zagon ƙasa ga harkar...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Dr. Saviour Enyiekere a matsayin Shugaban Hukumar Aikin Majalisar Dokoki ta Kasa (NASC) na tsawon shekaru biyar,...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Dokta Mukhtar Ramalan Yero, ya bayyana dalilin da ya sa ya koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC), yana mai cewa matakin nasa...
Hanyar Rigachikun – Tami – Birnin Yero da ke Karamar Hukumar Igabi na cigaba da samun ci gaba, godiya ga kokarin da gwamnatin Gwamna Uba Sani...