Maraban Rido, Kaduna – Wani ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai mai wakiltar Chikun/Kajuru, Comrade Yakubu Waziri, ya gudanar da aikin gyaran titin Maraban Rido, wata muhimmiyar...
Daga Yusuf Ishaku Goje Kamar yadda Majalisar Tarayya ke yi, Majalisar Dokokin Jihar Kaduna na da nauyin bude zaman ta ga al’umma. Wannan yana nufin watsa...
ZARIA, KADUNA – Komishinar Lafiya ta Jihar Kaduna, Hajiya Umma K. Ahmed, ta jagoranci wata tawaga domin duba ci gaban ayyukan inganta cibiyoyin kiwon lafiya da...
Jaba, Kaduna – A kokarin bunkasa aikin noma da tabbatar da wadatar abinci, Shugabar Karamar Hukumar Jaba, Hon. Larai Sylvia Ishaku, ta kaddamar da Shirin Tallafin...
Shugaban Hukumar Kudin Shiga Na Ciki Gida Ta Jihar Kaduna (KADIRS), Kwamared Jerry Adams, ya fito fili ya karyata ikirarin da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam...
Kwamishinan Tsaro na Cikin Gida da Harkokin Gida na Jihar Kaduna, Sir James A. Kanyip KSM; PhD, ya karɓi bakuncin Shugaban Kungiyar Masu Adaidaita Sahu ta...
A yau, Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna ta gudanar da taron gudanar da ayyuka na yau da kullum, wanda Kwamishiniyar Lafiya, Hajiya Umma K. Ahmed, ta...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe, ta wakilci Gwamna, Mai Girma Sanata (Dr.) Uba Sani, a matsayin Bako na Musamman a wajen bude horo...
Gwamnan Jihar Kaduna, Mai Girma Sanata (Dr) Uba Sani, ya naɗa Mai Martaba Sarkin Kauru, Alhaji Ya’u Shehu Usman, a matsayin Amirul Hajj kuma jagoran tawagar...
Gwamna Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya karɓi baƙuncin Jakadan Amurka a Najeriya Mai Girma Mr. Richard M. Mills Jr, a gidan gwamnati dake Kaduna. A...