Kwamishinan Harkokin Tsaro na Cikin Gida da Al’amuran Gida na Jihar Kaduna, Sir James A. Kanyip, KSM; PhD, ya halarci taron kasa kan gina zaman lafiya...
Jihar Kaduna ta kafa tarihi a fannin bunkasa noma a Najeriya, inda ta zama jiha ta farko da ta kaddamar da Special Agro-Industrial Processing Zone (SAPZ)...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayar da umarnin sakin Naira biliyan 3.8 domin biyan kudaden fansho, hakkokin ma’aikatan da suka mutu. Gwamnan ya yanke...
Karamar Hukumar Kajuru da ke Jihar Kaduna ta bayyana cewa za ta kashe Naira miliyan 225 don siyan motoci ga Shugaban Karamar Hukumar da Mataimakinsa a...
Hukumar kula da bayanan filaye ta jihar Kaduna (KADGIS) ta karyata wani rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke zargin gwamnati jihar Kaduna...
Jakadan kasar Italiya a Najeriya, H.E. Lacopo Foti, ya kai ziyara ta farko a jihar Kaduna domin tattaunawa kan yadda za a karfafa dangantakar tattalin arziki...
Karamar Hukumar Kachia da ke Jihar Kaduna ta bayyana cewa za ta kashe Naira miliyan 205 don siyan motoci ga Shugaban Karamar Hukumar da Mataimakinsa a...
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi gargaɗi mai ƙarfi ga shugabannin gargajiya, yana mai bukatar su dakatar da mamaye filaye ba bisa ka’ida ba...
Karamar Hukumar Soba da ke Jihar Kaduna ta bayyana cewa za ta kashe Naira miliyan 205 don siyan motoci ga Shugaban Karamar Hukumar da Mataimakinsa a...
Shugaban Karamar Hukumar Soba, Hon. Muhammad Shehu Molash, ya fara aikin gyaran gadar da ya rushe tsakanin Tudun Saibu da Gimba a cikin karamar hukuma. Wannan...