Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kaddamar da masana’antar sarrafa lithium ta farko a Najeriya. Masana’antar, wadda ke Kangimi kan hanyar Kaduna-Jos, za ta rika...
An fara gudanar da taron duba yadda aka cimma kudaden shiga da aka tsara na watanni ukun farko na shekarar 2025 a Jihar Kaduna. Taron ya...
Hukumar Tsara Birane da Raya Garuruwa ta Jihar Kaduna (KASUPDA) ta ƙaddamar da sabon shafin yanar gizo mai suna www.kasupdapermit.com, domin sauƙaƙa harkokin neman lasisin gine-gine...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bukaci Alhazai 4,062 da ke shirin tafiya Hajji daga jihar da su zama wakilai Kaduna da Najeriya na gari...
Mataimakin Gwamnan Jihar Kaduna, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, ta karbi bakuncin shugabannin kamfanin cigaban Arewa, wato New Nigerian Development Company (NNDC), a yau Litinin, a fadar...
A yau, Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Senator Uba Sani, tare da goyon bayan Majalisar Karamar Hukumar Kagarko, ya kaddamar da aikin sake haɗa wutar lantarki a...
Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kaduna, Sir James Atung Kanyip (PhD), ya bukaci shugabannin Fulani da su kasance jakadun zaman lafiya da fahimta...
Jam’iyyar APC a Karamar Hukumar Kudan na jihar Kaduna, ta samu ɗaukaka a jiya bayan gudanar da bikin bude sabbin ofisoshi guda 10 a cikin mazabu...
Gwamna Uba Sani Na Karbar Taron Gwamnonin Arewa da Sarakunan Gargajiya a Kaduna Gwamna Uba Sani na Jihar Kaduna yana karbar taron Gwamnonin Jihohin Arewa da...
Gwamna Uba Sani ya biya bashin kuɗin makaranta na ɗaliban Jihar Kaduna da ke karatu a ƙasashen waje, wanda ya kai $247,235.84 (Naira miliyan 407,937,750). Wannan...