Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Dr. Saviour Enyiekere a matsayin Shugaban Hukumar Kula da Ayyukan Majalisar Ƙasa (NASC), tare da wasu kwamishinoni 12...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Dr. Saviour Enyiekere a matsayin Shugaban Hukumar Aikin Majalisar Dokoki ta Kasa (NASC) na tsawon shekaru biyar,...