Shugaban ƙaramar hukumar Soba, Hon. Muhammad Shehu Molash, ya karbi bakuncin injiniyar da zai jagoranci gina sabon asibitin kula da marasa lafiya a garin FarinKasa, wanda...
Karamar Hukumar Soba da ke Jihar Kaduna ta bayyana cewa za ta kashe Naira miliyan 205 don siyan motoci ga Shugaban Karamar Hukumar da Mataimakinsa a...
Shugaban Karamar Hukumar Soba, Hon. Muhammad Shehu Molash, ya fara aikin gyaran gadar da ya rushe tsakanin Tudun Saibu da Gimba a cikin karamar hukuma. Wannan...