A ranar Juma’a, 28 ga Maris, 2025, jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen Jihar Kaduna ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai, ba mambanta...