Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi gargaɗi mai ƙarfi ga shugabannin gargajiya, yana mai bukatar su dakatar da mamaye filaye ba bisa ka’ida ba...
…Yayin da Al’ummar Zariya Suka Karrama Shi Kan Hidima Ga Al’umma Kakakin Majalisar Wakilai, Rt. Hon. Abbas Tajudeen, Ph.D., GCON, ya bukaci a samar da hanyoyin...