An gudanar da tantancewar ɗaliban da suka nemi tallafin karatu na shugaban karamar hukumar Zaria, Engr. Jamil Ahmad Muhammad Jaga, jiya Lahadi a sakatariyar karamar hukumar...
Hukumar makarantar Nuhu Bamalli Polytechnic, Zariya ta karrama wasu daga cikin tsoffin ma’aikatan da suka taka rawar gani ci gaban makarantar tun daga zamanin KCAST har...