Tsaro2 months ago
Rundunar ‘Yan Sanda Ta Ceto Mutane 17 da Aka Sace, Ta Kwato Bindigogi 21, Ta Kashe ‘Yan Fashi 3 a Kaduna
A kokarin da Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ke yi na yaki da laifukan ta’addanci da fashi da makami, an samu gagarumin nasara a wasu sabbin ayyukan...