Labarai2 months ago
KADIRS Ta Karɓi Baƙuncin Kungiyar Direbobin Babura ta MOUN a Kaduna
Hukumar Tara Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS), ƙarƙashin jagorancin Shugabanta, Comrade Jerry Adams, ta karɓi tawagar shugabannin Kungiyar Direbobin Babura ta Najeriya (MOUN), reshen Jihar Kaduna,...