A yau Laraba, Hon. Jafaru Ahmed, shugaban karamar hukumar Lere, ya jagoranci taron tsaro na wata-wata a zauren majalisar karamar hukumar. Taron ya samu halartan wakilan...
A wani bangare na jajircewar wakilci da kishin kasa, Hon. Munira Suleiman Tanimu, mai wakiltar Lere ta Gabas a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, ta cimma gagarumar...
Hon. Munira Suleiman Tanimu, Shugabar Masu Rinjaye a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, ta gudanar da wani muhimmin taron masu ruwa da tsaki a gidan ta da...
A ranar Alhamis, 24 ga Afrilu, 2025, shugaban karamar hukumar Lere, Hon. Jafaru Ahmed, ya karɓi shugabannin Kungiyar Matasa Masu Rajin Cigaban Saminaka (SAYPA) a ofishinsa...