Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙaddamar da sabon kwamitin sanya ido da aka faɗaɗa kan Basic Health Care Provision Fund (BHCPF) domin inganta amfani da tallafin lafiyar...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta kaddamar da kwamitin tsare-tsare na musamman domin yaki da cutar zazzabin cizon sauro ta hanyar amfani da tsarin Seasonal Malaria Chemoprevention (SMC)...