Labarai1 month ago
KASUPDA Ta Kaddamar da Sabon Shafin Yanar Gizo na Samun Lasisin Gini a Kaduna
Hukumar Tsara Birane da Raya Garuruwa ta Jihar Kaduna (KASUPDA) ta ƙaddamar da sabon shafin yanar gizo mai suna www.kasupdapermit.com, domin sauƙaƙa harkokin neman lasisin gine-gine...