Hukumar Tsara Birane da Raya Garuruwa ta Jihar Kaduna (KASUPDA) ta ƙaddamar da sabon shafin yanar gizo mai suna www.kasupdapermit.com, domin sauƙaƙa harkokin neman lasisin gine-gine...
Hukumar Kula da Tsare-tsaren Birane ta Jihar Kaduna (KASUPDA) ta kaddamar da Makon Ƙorafe-Ƙorafe na farkon zangon shekara 2025, a ofishinta na shiyyar Zaria. Wannan shiri...