Kwamishinan illimi na jahar Kaduna, Farfesa Muhammad Sani Bello ya bayana yajin aikin Kungiyar malaman jami’a reshen jihar Kaduna ASUU-KASU a matsayin zagon ƙasa ga harkar...
Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen jami’ar jihar Kaduna (KASU), ta fara yajin aiki na sai baba-ta-gani a ranar talata sakamakon matsalolin jin daɗin ma’aikata...