Rt. Hon. Gabriel Saleh Zock ya halarci bikin al’adar Koro da aka yi a Kubacha, cikin Karamar Hukumar Kagarko. Ya ce zai bayar da Naira miliyan...
Shugaban karamar hukumar Kagarko, Honourable Muhuyideen A. Umar, ya bukaci al’umma da su rungumi hadin kai da juriya don samun ci gaba mai dorewa. Muhuyideen ya...
Shugaban karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna, Hon. Muhuyideen A. Umar, ya jagoranci taron tsaro tare da jami’an tsaro da shugabannin al’umma domin duba halin...
A yau, Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Senator Uba Sani, tare da goyon bayan Majalisar Karamar Hukumar Kagarko, ya kaddamar da aikin sake haɗa wutar lantarki a...
Bayan matsalolin da aka fuskanta sakamakon lalata kayan wutar lantarki a Karamar Hukumar Kagarko, an fara aikin dawo da hasken wutar lantarki karkashin jagorancin Shugaban Karamar...
Gwamnan Jihar Kaduna, Mai Girma Sanata Dakta Uba Sani, ya isa garin Jere da ke karamar hukumar Kagarko domin wakiltar Shugaban Ƙasa, Mai Girma Bola Ahmed...