Tsohon Sanatan da ya wakilci Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara domin komawa Majalisar Dattawa a shekarar 2027. Da yake jawabi...
Igabi Kaduna. A shekarar 2025 a nasa rai karamar hukumar igabi ta jahar Kaduna za ta kashe kimani naira miliyan 140 gun sanyan solar Kan hanya...
Matuak Giwa, Kaduna Wani makiyayi da akalla shanu 12 sun mutu sakamakon tsawa a Matuak Giwa, cikin Gundumar Bondon, Masarautar Moro’a, da ke Karamar Hukumar Kaura...
A yayin bikin karamar Sallah, Mataimakin Shugaban Karamar Hukumar Zangon-Kataf, Honourable Godwin Ishaya Dandaura, ya miƙa gaisuwar Sallah ga al’ummar Musulmi na Zangon-Kataf, Jihar Kaduna, da...
Mohammed Bello El-Rufai, Dan majalisa mai wakiltar jama’ar Kaduna ta Arewa a majalisar taraya kuma Shugaban Kwamitin Tsare-Tsare na Bankuna, ya bayyana matuƙar damuwarsa kan kisan...
Hajiya Maryam Suleiman, Shugabar Mata ta Jam’iyyar APC a Jihar Kaduna, ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Gwamna Uba Sani, inda ta nuna rashin jin daɗinta...
Sanata Lawal Adamu Usman ya bayyana matuƙar takaici kan kisan gilla da aka yi wa wasu ‘yan Arewa a Jihar Edo, yana mai cewa wannan danyen...
A ranar Juma’a, 28 ga Maris, 2025, jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen Jihar Kaduna ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai, ba mambanta...
An amince da kasafin kudin kananan hukumomin Jihar Kadun na shekarar 2025 wanda aka sanya wa taken “Ci gaba da Sauya Yankunan Karkara Domin Ingantaccen Cigaba”...
Kaduna, Najeriya Gidauniyar Civic Impact for Sustainable Development Foundation (CISDF) ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna da ta kara kaimi wajen ware kudade domin ceto...