Fadar shugaban kasa Nijeria ta karama gwamna jahar Kaduna Sen. Uba Sani da lamban yabo na gwamna da yafi kokari akan kula da muhali. Bikin ya...
Mataimakiyar Gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, a yau ta tarbi mai martaba sarkin Ogbomoso, Oba Ghandi Afolabi Olayele Orumogege III, yayin wata ziyarar ban...
Gwamna jahar Kaduna Sen. Uba Sani ya karbi bakwancin minister jinkai Prof. Nentawe G. Yilwatda a gidan gwamnati na Sir Kashim dake birnin jihar Kaduna. Bayani...
Gwamnati taraya ta karkashin ofishin mai ba ma shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu, ta mika ma gwamnati jihar Kaduna mutum 59 da...
Gwamna jahar Kaduna, Sen. Uba Sani, ya kadamar da talafin kayan aiki noman rani ga manoman jihar Kaduna. Bikin Wanda ya gudana a dandalin Murtala dake...