Sanata Lawal Adamu Usman ya bayyana matuƙar takaici kan kisan gilla da aka yi wa wasu ‘yan Arewa a Jihar Edo, yana mai cewa wannan danyen...
A ranar Juma’a, 28 ga Maris, 2025, jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen Jihar Kaduna ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai, ba mambanta...
An amince da kasafin kudin kananan hukumomin Jihar Kadun na shekarar 2025 wanda aka sanya wa taken “Ci gaba da Sauya Yankunan Karkara Domin Ingantaccen Cigaba”...
Kaduna, Najeriya Gidauniyar Civic Impact for Sustainable Development Foundation (CISDF) ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna da ta kara kaimi wajen ware kudade domin ceto...
Lere, Kaduna – Najeriya A ci gaba da kokarinta na tallafawa al’ummarta yayin azumin Ramadan, Hon. Munira Suleiman Tanimu, mamba a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna mai...
Kaduna, Najeriya – A kokarinsa na inganta kiwon lafiya a Jihar Kaduna, Gwamna Uba Sani ya amince da daukar sabbin ma’aikatan lafiya 2,000, wanda ya kunshi...
Maraban Rido, Kaduna – Wani ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai mai wakiltar Chikun/Kajuru, Comrade Yakubu Waziri, ya gudanar da aikin gyaran titin Maraban Rido, wata muhimmiyar...
Daga Yusuf Ishaku Goje Kamar yadda Majalisar Tarayya ke yi, Majalisar Dokokin Jihar Kaduna na da nauyin bude zaman ta ga al’umma. Wannan yana nufin watsa...
ZARIA, KADUNA – Komishinar Lafiya ta Jihar Kaduna, Hajiya Umma K. Ahmed, ta jagoranci wata tawaga domin duba ci gaban ayyukan inganta cibiyoyin kiwon lafiya da...
Jaba, Kaduna – A kokarin bunkasa aikin noma da tabbatar da wadatar abinci, Shugabar Karamar Hukumar Jaba, Hon. Larai Sylvia Ishaku, ta kaddamar da Shirin Tallafin...