Daga Yusuf Ishaku Goje Kamar yadda Majalisar Tarayya ke yi, Majalisar Dokokin Jihar Kaduna na da nauyin bude zaman ta ga al’umma. Wannan yana nufin watsa...
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Ta Mayar Da Martani Ga Zargin El-Rufai, Ta Yi Barazanar Daukar Matakin Shari’a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta yi watsi da zarge-zargen...