Yar majalisar jihar dake wakiltar jama’ar Lere ta gabas, Hon. Munira Suleiman Tanimu shugaban masu rinjaye a majalisar jihar Kaduna, ta Gabatar da Kudirin Dokar Kafa...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana yadda tashin hankalin matsalar ruwan sha da jihar ke fama da ita ya shafi rayuwarsa tun bayan da...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa jihar Kaduna na daya daga cikin jihohin da suka fi samun zaman lafiya a Najeriya a halin...
A wani gagarumin mataki na goyon baya ga masarautun gargajiya, Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani tare da Kakakin Majalisar Wakilai ta Kasa, Rt. Hon. Tajudeen...
Hukumar Kula da Harkokin Sufuri ta Jihar Kaduna (KASTRA) ta samar da naira dubu uku kacal (₦3,000) a matsayin kudaden shiga a watanni uku farko na...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana burinsa na ganin Kaduna ta zama gidan zaman lafiya da kowa zai zauna ba tare da tsoro ko...
A ranar 10 ga Afrilu, 2025, wata guguwa mai tsanani ta afkawa Makarantar Sakandare ta Gwamnati da ke Agunu Dutse, a Karamar Hukumar Kachia ta Jihar...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya karɓi tawagar shugabancin sabon jami’ar Federal University of Applied Sciences, Kachia, ƙarƙashin jagorancin Babban Malami addinin kirista, Bishop Matthew...
A wani yunƙuri na nuna ƙarfin tattalin arzikin Kaduna a idon duniya, Mataimakin Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Hadiza Balarabe, ta jagoranci wani muhimmin taro na kwamitin...
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ta bakin Kwamishinan Shari’a na jihar, Sule Shuaibu (SAN), ya jinjinawa Hukumar DSS bisa cafke ‘yan bindiga da masu safarar makamai...