Hukumar KASTELEA za ta kashe naira miliyan 48 gun maida motocin aikin ta zuwa CNG daga anfani da man fetur a shekarar 2025. Bayanin kashe kudin...
Masu ruwa da tsaki daga Karamar Hukumar Kachia sun kai ziyarar gani da ido kan wasu manyan ayyukan ci gaba da aka aiwatar a yankin, karkashin...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta raba jimillar Naira biliyan 11.67 daga Asusun Tarayya ga kananan hukumomi 23 domin watan Afrilu, kamar yadda aka bayyana a taron Kwamitin...
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin jam’iyyar PDP, Hon. Isa Mohammed Ashiru, ya zargi gwamnatin jihar karkashin APC da gaza kula da makomar ilimi, yana...
Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) reshen Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ta sanar da komawa yajin aikin da aka dakatar, wanda zai fara nan take daga yau, Laraba...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, ta bayyana cewa habaka kwarewa da karfafa matasa su ne ginshikan tsarin tattalin arzikin Gwamna Uba Sani. Ta...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa jita-jitar da ke yawo game da fashewar bam a unguwar Josawa Road, Abakpa, karamar hukumar Kaduna ta arewa, ba gaskiya...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta kaddamar da kwamitin tsare-tsare na musamman domin yaki da cutar zazzabin cizon sauro ta hanyar amfani da tsarin Seasonal Malaria Chemoprevention (SMC)...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta soke duk wata sayar da gidajen da ke cikin manyan makarantun masu tarihi a fadin jihar Kaduna, domin kare muradun jama’a da...
Shugabar masu rinjaye a Majalisar Dokoki ta Jihar Kaduna, Hon. Munira Suleiman Tanimu, ta tarbi kwamitin shirya bikin Croccity Basketball, Art and Music Festival a ofishinta,...