Babban Akanta Janar na Jihar Kaduna, Bashir Suleiman Zuntu, ya jagoranci wani taron gaggawa da ya hada da jami’an Ma’aikatar Kudi ta Jihar Kaduna, Hukumar Fansho...
Hukumar Fansho ta Jihar Kaduna ta fitar da jerin sunayen wadanda za su ci gajiyar biyan fansho, hakkokin mutuwa, da kuma hakkokin da suka taru tun...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayar da umarnin sakin Naira biliyan 3.8 domin biyan kudaden fansho, hakkokin ma’aikatan da suka mutu. Gwamnan ya yanke...