Siyasa4 weeks ago
Shehu Sani Ya Bayyana Shirin Takarar Sanata a 2027, Ya Goyi Bayan Tazarce Gwamna Uba Sani
Tsohon Sanatan da ya wakilci Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara domin komawa Majalisar Dattawa a shekarar 2027. Da yake jawabi...