An fara gudanar da taron duba yadda aka cimma kudaden shiga da aka tsara na watanni ukun farko na shekarar 2025 a Jihar Kaduna. Taron ya...
Hukumar Kula da Harkokin Sufuri ta Jihar Kaduna (KASTRA) ta samar da naira dubu uku kacal (₦3,000) a matsayin kudaden shiga a watanni uku farko na...
Hukumar KASTELEA za ta kashe naira miliyan 48 gun maida motocin aikin ta zuwa CNG daga anfani da man fetur a shekarar 2025. Bayanin kashe kudin...