An fara gudanar da taron duba yadda aka cimma kudaden shiga da aka tsara na watanni ukun farko na shekarar 2025 a Jihar Kaduna. Taron ya...
Hukumar Tattara Kudaden Shiga ta Jihar Kaduna (KADIRS) ta nesanta kanta daga rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta da wani gidan rediyo ya wallafa,...