Hukumar Tara Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS), ƙarƙashin jagorancin Shugabanta, Comrade Jerry Adams, ta karɓi tawagar shugabannin Kungiyar Direbobin Babura ta Najeriya (MOUN), reshen Jihar Kaduna,...
Shugaban Hukumar Kudin Shiga Na Ciki Gida Ta Jihar Kaduna (KADIRS), Kwamared Jerry Adams, ya fito fili ya karyata ikirarin da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam...