Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta ce ta samu nasarar cafke mutane biyu da ake zargi da hannu cikin satar shanu a yankin kudancin jihar. Mai...
Shugaban karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna, Hon. Muhuyideen A. Umar, ya jagoranci taron tsaro tare da jami’an tsaro da shugabannin al’umma domin duba halin...