Gwamnatin Jihar Kaduna ta raba jimillar Naira biliyan 11.67 daga Asusun Tarayya ga kananan hukumomi 23 domin watan Afrilu, kamar yadda aka bayyana a taron Kwamitin...
Jihar Kaduna ta gudanar da taron kwamitin raba kudaden asusun hadin gwiwa (JAAC) na watan Maris 2025. Taron wanda ya gudana a ranar Laraba 9 ga...