Shugabar masu rinjaye a Majalisar Dokoki ta Jihar Kaduna, Hon. Munira Suleiman Tanimu, ta tarbi kwamitin shirya bikin Croccity Basketball, Art and Music Festival a ofishinta,...
A ranar Litinin, 14 ga Afrilu, 2025, an kafa tarihi a Jihar Kaduna yayin da Majalisar Dokoki ta jihar ta shirya taron horarwa na farko da...