Jama’ar garin Maskawa da ke cikin yankin Dan-Alhaji sun shiga cikin farin ciki da godiya bayan kammala aikin rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana (solar),...
Lere, Kaduna – Najeriya A ci gaba da kokarinta na tallafawa al’ummarta yayin azumin Ramadan, Hon. Munira Suleiman Tanimu, mamba a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna mai...