Da Dumi Dumin Sa3 weeks ago
Tsohon Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Kaduna, Bashir Saidu, Ya Sami ‘Yanci Bayan Shafe Kwana 50 A Tsare
Bashir Saidu, tsohon Shugaban Ma’aikatan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya sami ‘yanci bayan shafe kwanaki 50 a tsare. Yanzu yana gida bayan abin da...