Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kaduna, Sir James Atung Kanyip (PhD), ya bukaci shugabannin Fulani da su kasance jakadun zaman lafiya da fahimta...
Kwamishinan Tsaro na Cikin Gida da Harkokin Gida na Jihar Kaduna, Dr. James Kanyip, ya bukaci a rungumi sabbin fasahohi domin kare makarantun Najeriya daga hare-haren...