A ranar Litinin, 14 ga Afrilu, 2025, an kafa tarihi a Jihar Kaduna yayin da Majalisar Dokoki ta jihar ta shirya taron horarwa na farko da...
A kokarin da gwamnatin jihar Kaduna ke yi na tabbatar da zaman lafiya, inganta tsaro da kare rayuka da dukiyoyin al’umma, mataimakiyar gwamna, Dr. Hadiza Sabuwa...
Jihar Kaduna ta gudanar da taron kwamitin raba kudaden asusun hadin gwiwa (JAAC) na watan Maris 2025. Taron wanda ya gudana a ranar Laraba 9 ga...
Jihar Kaduna ta kafa tarihi a fannin bunkasa noma a Najeriya, inda ta zama jiha ta farko da ta kaddamar da Special Agro-Industrial Processing Zone (SAPZ)...
Jakadan kasar Italiya a Najeriya, H.E. Lacopo Foti, ya kai ziyara ta farko a jihar Kaduna domin tattaunawa kan yadda za a karfafa dangantakar tattalin arziki...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe, ta kasance cikin manyan baƙi na musamman da suka halarci bukin Hawan Daushe da aka gudanar a yau...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe, ta karbi lambar girmamawa ta “Women of Impact” a fannin siyasa da shugabanci a wajen bikin Arise News...