Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa burinsa na shugabanci shi ne samar da ci gaba mai daidaito ga kowane yanki na jihar, ba...
Cikin wata gagarumar taro da ke cike da yabo da karramawa, ICAN ta ba wa Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, lambar yabo ta kwarewa, duk...
Shugaban karamar hukumar Kagarko, Honourable Muhuyideen A. Umar, ya bukaci al’umma da su rungumi hadin kai da juriya don samun ci gaba mai dorewa. Muhuyideen ya...
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Dr Hadiza Sabuwa Balarabe, ta ce gwamnatin jihar za ta ci gaba da ƙarfafa jami’o’inta domin su shiga sahun gaba a jerin...
Jam’iyyar APC a karamar hukumar Sanga ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Shugaba Bola Tinubu da Gwamna Uba Sani domin tsayawa takara a zaben 2027. Wannan...
Mataimakin Gwamnan Jihar Kaduna, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, ta karbi bakuncin shugabannin kamfanin cigaban Arewa, wato New Nigerian Development Company (NNDC), a yau Litinin, a fadar...
A yau, Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna kuma Jagorar Siyasa ta zone 3, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe, ta shirya taron tattaunawa da Shugabannin Kananan Hukumomi da Shugabannin...
A yau ne aka gudanar da taron karo na uku na kwamitin dabarun bunkasa jarin dan adam da zuba jari na zamantakewa a jihar Kaduna, karkashin...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana yadda tashin hankalin matsalar ruwan sha da jihar ke fama da ita ya shafi rayuwarsa tun bayan da...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa jihar Kaduna na daya daga cikin jihohin da suka fi samun zaman lafiya a Najeriya a halin...