Labarai3 weeks ago
Kwamishinan Lafiya Ta Yabi Kudurin Gwamna Uba Sani na Karfafa Ma’aikatan Lafiya a Jihar Kaduna
Kwamishinan lafiya, Hajiya Umma K. Ahmed, ta yabawa jajircewar mai girma Sanata Uba Sani, gwamnan jihar Kaduna, wajen inganta ma’aikatan lafiya. Ta bayyana hakan ne a...