Labarai1 month ago
Dan Takarar Majalisar Wakilai na Chikun/Kajuru, Comrade Yakubu Waziri, Ya Gyara Titin Maraban Rido, Ya Bukaci Al’umma Su Goyi Bayan Gwamna Uba Sani
Maraban Rido, Kaduna – Wani ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai mai wakiltar Chikun/Kajuru, Comrade Yakubu Waziri, ya gudanar da aikin gyaran titin Maraban Rido, wata muhimmiyar...