A jiya, Hon. Mohammed Bello El-Rufai, dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Kaduna North, ya raba tallafin kuɗi na Naira miliyan 32 ga wasu daga cikin...
Dan majalisa tarayya mai wakiltar al’umar kaduna ta Arewa Hon. Bello Elrufai, ya biya wa dalibai 130 kudin jarabawar JAMB na shekarar 2025/2026. Bayanin hakan na...