Shugabannin jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Yamma sun amince da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaben 2027....
A yau, Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna kuma Jagorar Siyasa ta zone 3, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe, ta shirya taron tattaunawa da Shugabannin Kananan Hukumomi da Shugabannin...
Jam’iyyar APC a Karamar Hukumar Kudan na jihar Kaduna, ta samu ɗaukaka a jiya bayan gudanar da bikin bude sabbin ofisoshi guda 10 a cikin mazabu...
Hon. Munira Suleiman Tanimu, Shugabar Masu Rinjaye a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, ta gudanar da wani muhimmin taron masu ruwa da tsaki a gidan ta da...
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin jam’iyyar PDP, Hon. Isa Mohammed Ashiru, ya zargi gwamnatin jihar karkashin APC da gaza kula da makomar ilimi, yana...
Jiga-jigan jam’iyyar APC a karamar hukumar Chikun sun gudanar da muhimmin taro domin nuna cikakken goyon bayan su ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Uba...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Dokta Mukhtar Ramalan Yero, ya bayyana dalilin da ya sa ya koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC), yana mai cewa matakin nasa...