Tsaro2 months ago
Agom Kachia Ya Kai Ziyarar Ban Girma Ga Kwamishinan Tsaro na Kaduna
Mai martaba Agom Kachia, HRH Zamani Dogonyaro, ya jagoranci tawaga zuwa ofishin Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kaduna, Sir James A. Kanyip, KSM;...