Ko Kun San?1 month ago
Kasafin Kuɗi Kananan Hukumomin 23 na Jihar Kaduna na Shekarar 2025 Ya Kai Naira Biliyan 123.3
An amince da kasafin kudin kananan hukumomin Jihar Kadun na shekarar 2025 wanda aka sanya wa taken “Ci gaba da Sauya Yankunan Karkara Domin Ingantaccen Cigaba”...