Shugabannin jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Yamma sun amince da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaben 2027....
Jam’iyyar APC a karamar hukumar Sanga ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Shugaba Bola Tinubu da Gwamna Uba Sani domin tsayawa takara a zaben 2027. Wannan...
Jiga-jigan jam’iyyar APC a karamar hukumar Chikun sun gudanar da muhimmin taro domin nuna cikakken goyon bayan su ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Uba...