A cikin yanayin bukukuwan Ista, matasa 70 daga ƙungiyar LightWk sun gudanar da wani babban aikin duba lafiya kyauta a unguwar Hayin Banki da ke karamar...
A yau Asabar, Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Hajiya Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, ta halarci bikin TUK HAM 2025 a matsayin bakuwa ta musamman. A jawabinta, Dakta...
A wani babban biki na al’ada da tarihi, Abigail Marshall Katung, matar Sanata mai wakiltar Kaduna ta Kudu a Majalisar Dattawa, Sanata Barr. Sunday Marshall Katung,...
Her Excellency, Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe, mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, ta kaddamar da sabon reshen Foresight Premier Hospital a garin Kaduna, tare da jaddada muhimmancin hadin...
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana dalilin komawarsa jam’iyyar All Progressives Congress (APC), yana mai cewa zamanin mulkin Nasir El-Rufai ya...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanar da nadin sabbin manyan jami’ai domin karfafa ayyukan gwamnati da bunkasa ingancin shugabanci a ma’aikatun gwamnati. Wannan na kunshe ne cikin...
Babban Akanta Janar na Jihar Kaduna, Bashir Suleiman Zuntu, ya jagoranci wani taron gaggawa da ya hada da jami’an Ma’aikatar Kudi ta Jihar Kaduna, Hukumar Fansho...
Jama’ar garin Maskawa da ke cikin yankin Dan-Alhaji sun shiga cikin farin ciki da godiya bayan kammala aikin rijiyar burtsatse mai amfani da hasken rana (solar),...
Kakakin Majalisar Wakilai na Tarayya, Rt. Hon. Abbas Tajuddeen, GCON, ya kaddamar da babban shirin tallafa wa jama’a a Zariya da yankin Zone One na Jihar...
A ranar Litinin, 14 ga Afrilu, 2025, an kafa tarihi a Jihar Kaduna yayin da Majalisar Dokoki ta jihar ta shirya taron horarwa na farko da...