A ranar 10 ga Afrilu, 2025, wata guguwa mai tsanani ta afkawa Makarantar Sakandare ta Gwamnati da ke Agunu Dutse, a Karamar Hukumar Kachia ta Jihar...
Mai martaba Agom Kachia, HRH Zamani Dogonyaro, ya jagoranci tawaga zuwa ofishin Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kaduna, Sir James A. Kanyip, KSM;...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya karɓi tawagar shugabancin sabon jami’ar Federal University of Applied Sciences, Kachia, ƙarƙashin jagorancin Babban Malami addinin kirista, Bishop Matthew...
A wani yunƙuri na nuna ƙarfin tattalin arzikin Kaduna a idon duniya, Mataimakin Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Hadiza Balarabe, ta jagoranci wani muhimmin taro na kwamitin...
Kwamishinan Tsaro na Cikin Gida da Harkokin Gida na Jihar Kaduna, Sir James A. Kanyip, KSM; PhD, ya jagoranci bikin mika ragamar ofishin Kwamandan Hukumar Tsaro...
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ta bakin Kwamishinan Shari’a na jihar, Sule Shuaibu (SAN), ya jinjinawa Hukumar DSS bisa cafke ‘yan bindiga da masu safarar makamai...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana shirinta na ganawa da membobin kungiyar ASUU na Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) don warware batun yajin aikin da ke gudana. Sakatare...
Hukumar KASTELEA za ta kashe naira miliyan 48 gun maida motocin aikin ta zuwa CNG daga anfani da man fetur a shekarar 2025. Bayanin kashe kudin...
A ci gaba da kokarin Gwamna Uba Sani na bunkasa ingancin ilimin firamare a Jihar Kaduna, Shugaban Karamar Hukumar Kaduna North, Hon. Bashir Isah (The Lion),...
A ranar Alhamis, 24 ga Afrilu, 2025, shugaban karamar hukumar Lere, Hon. Jafaru Ahmed, ya karɓi shugabannin Kungiyar Matasa Masu Rajin Cigaban Saminaka (SAYPA) a ofishinsa...