Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya halarci taron kaddamar da tsarin National Agribusiness Policy Mechanism (NAPM) a fadar shugaban kasa, Abuja. An shirya taron ne...
Hukumar Tattara Kudaden Shiga ta Jihar Kaduna (KADIRS) ta nesanta kanta daga rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta da wani gidan rediyo ya wallafa,...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Dr. Saviour Enyiekere a matsayin Shugaban Hukumar Kula da Ayyukan Majalisar Ƙasa (NASC), tare da wasu kwamishinoni 12...
Hukumar Kula da Tsare-tsaren Birane ta Jihar Kaduna (KASUPDA) ta kaddamar da Makon Ƙorafe-Ƙorafe na farkon zangon shekara 2025, a ofishinta na shiyyar Zaria. Wannan shiri...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana yadda tashin hankalin matsalar ruwan sha da jihar ke fama da ita ya shafi rayuwarsa tun bayan da...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa jihar Kaduna na daya daga cikin jihohin da suka fi samun zaman lafiya a Najeriya a halin...
A wani gagarumin mataki na goyon baya ga masarautun gargajiya, Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani tare da Kakakin Majalisar Wakilai ta Kasa, Rt. Hon. Tajudeen...
Hukumar Kula da Harkokin Sufuri ta Jihar Kaduna (KASTRA) ta samar da naira dubu uku kacal (₦3,000) a matsayin kudaden shiga a watanni uku farko na...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana burinsa na ganin Kaduna ta zama gidan zaman lafiya da kowa zai zauna ba tare da tsoro ko...
Hukumar Tara Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS), ƙarƙashin jagorancin Shugabanta, Comrade Jerry Adams, ta karɓi tawagar shugabannin Kungiyar Direbobin Babura ta Najeriya (MOUN), reshen Jihar Kaduna,...