Kwamishinan lafiya, Hajiya Umma K. Ahmed, ta yabawa jajircewar mai girma Sanata Uba Sani, gwamnan jihar Kaduna, wajen inganta ma’aikatan lafiya. Ta bayyana hakan ne a...
Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen jami’ar jihar Kaduna (KASU), ta fara yajin aiki na sai baba-ta-gani a ranar talata sakamakon matsalolin jin daɗin ma’aikata...
A kuduri aniyar ƙirƙirar yanayin kasuwanci mai kyau wanda zai karfafa zuba jari da habaka tattalin arziki a jihar Kaduna, domin samar da ayyukan yi da...
Fadar shugaban kasa Nijeria ta karama gwamna jahar Kaduna Sen. Uba Sani da lamban yabo na gwamna da yafi kokari akan kula da muhali. Bikin ya...
Mataimakiyar Gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Sabuwa Balarabe, a yau ta tarbi mai martaba sarkin Ogbomoso, Oba Ghandi Afolabi Olayele Orumogege III, yayin wata ziyarar ban...
Gwamna jahar Kaduna Sen. Uba Sani ya karbi bakwancin minister jinkai Prof. Nentawe G. Yilwatda a gidan gwamnati na Sir Kashim dake birnin jihar Kaduna. Bayani...
Gwamnati taraya ta karkashin ofishin mai ba ma shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu, ta mika ma gwamnati jihar Kaduna mutum 59 da...
Dan majalisa tarayya mai wakiltar al’umar kaduna ta Arewa Hon. Bello Elrufai, ya biya wa dalibai 130 kudin jarabawar JAMB na shekarar 2025/2026. Bayanin hakan na...
Gwamna Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya Taya tsohon gwamna jahar Kaduna Malam Nasiru Elrufai murna cika Shekara 65 a duniya. A wani sokon taya murana...
Gwamna jahar Kaduna, Sen. Uba Sani, ya kadamar da talafin kayan aiki noman rani ga manoman jihar Kaduna. Bikin Wanda ya gudana a dandalin Murtala dake...