Karamar Hukumar Kajuru da ke Jihar Kaduna ta bayyana cewa za ta kashe Naira miliyan 225 don siyan motoci ga Shugaban Karamar Hukumar da Mataimakinsa a...
Gwamnatin Jihar Kaduna, tare da hadin gwiwa Jobberman da Mastercard Foundation, ta gudanar da sabon taron neman aiki karo na biyu a dakin taro na Umaru...
Hukumar kula da bayanan filaye ta jihar Kaduna (KADGIS) ta karyata wani rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta, wanda ke zargin gwamnati jihar Kaduna...
Jakadan kasar Italiya a Najeriya, H.E. Lacopo Foti, ya kai ziyara ta farko a jihar Kaduna domin tattaunawa kan yadda za a karfafa dangantakar tattalin arziki...
Karamar Hukumar Kachia da ke Jihar Kaduna ta bayyana cewa za ta kashe Naira miliyan 205 don siyan motoci ga Shugaban Karamar Hukumar da Mataimakinsa a...
Shugaban ƙaramar hukumar Soba, Hon. Muhammad Shehu Molash, ya karbi bakuncin injiniyar da zai jagoranci gina sabon asibitin kula da marasa lafiya a garin FarinKasa, wanda...
Tsohon dan majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani daga Kaduna ta Tsakiya, ya bayyana rashin amincewarsa da nadin da aka ba shi na zama alkali a gasar...
Kamfani raraba wuta lantarki na Kaduna electric ya bayyana cewa sabin mitocin kan falwaya na biyan kudi wuta kafin amfani dasu basu da wata matsala. Kamfanin...
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi gargaɗi mai ƙarfi ga shugabannin gargajiya, yana mai bukatar su dakatar da mamaye filaye ba bisa ka’ida ba...
A cikin wata gagarumar sauyi a bangaren man fetur da iskar gas na Najeriya, Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake tsara hukumar gudanarwar Kamfanin...